GARIN GYARAN GIRA: Budurwa Ta Kusan Mutuwa Bayan Tiyatar Rage Lebenta
Na kusa mutuwa bayan anyi min tiyatar rage lebban bakina ya sa bakina ya kumbura har ya ninka girman yadda yake.
Cartier Bugatti, mai shekaru 22, daga Samara a kasar Rasha, ta kusan mutuwa sakamakon matsalolin da aka samu yayin rage mata leben bakinta. 💋
Bayan yi mata tiyatar maimakon leben su ragu, sai suka kara kumbura har ya wuce na da,
yadda leben nata ya koma yanzu