yadda zaka siyi data Ñ25 su baka 250mb a airtel

Assalamu alaikum 'yan uwa yau zamu yi bayani akan yadda zaka siyi data ta Ñ25 subaka 250mb. *kamar yadda mukayi a baya zakuga munyi bayani akan na M.T.N *wasu suna ta tambayarmu cewa babu na AIRTEL to shine muka ga yakamata mukawo muku na shi Shima sannan zamu yi buncike akan na ragowar layukan suma kamar na 9mobile da na glo. *to 'yan uwa batare da mun cikaku da surutuba zamu fara bayani idan bakagane ba kaje youtube channel namu kakalli bidiyon sannan Kuma idan kana da tambaya zaka iya ajiye mana ita a wajen yin comment. *yadda zaka farayi kamar yadda muka kawo muku na M.T.N mukace muku yina da k'aidoji to shima na AIRTEL yina da k'aidoji *'KA,IDOJINDA YAKAMATA KA FARA SANI KAFIN KA SIYI WANNAN DATA* 1-K'aida ta farko shine zaka canza tsarin layinka zuwa na wannan data to wannan itace k'aida ta farko wadda zakuga akwai bambamci da na layin M.T.N su kunga basai ka chanza tsari ba amma layinka AIRTEL sai ka chanza tsari amma zaka iya kwada siya a haka amma gaskiya mu bamu gwada ba amma Kai zaka iya kwadawa in yayi shikenan basai ka chanza tsari ba kenan idan kuma baiyiba sai ka chanza kenan to wannan itace k'aida ta farko sai k'aida ta biyu. 2-K'aida ta biyu shine wannan datar tana fara amfanine daga k'arfe 12:00am na dare kenan kaga wannan ma akwai bambamci da na layin M.T.N su tasu datar tana farawa daga k'arfe 11:00am na dare to wannan it k'aida ta biyu sai k'aida ta uku. 3-K'aida ta uku shine idan ka siyi wannan datar zatayi expire ne k'arfe 5:00am na safe kenan to wannan ma zakuga akwai bambamci da na layin M.T.N itan ka karanta na M.T.N zakaga cewa ita k'arfe 6:00am na safe take expire wannan shine k'aida ta uku sai k'aida da hud'u. 4-K'aida ta had'u shine k'aida ta k'arshe idan ka siyi wannan datar kokayi amfani da ita ko bakayi amfani da ita ba k'arfe 5:00am yinayi zata yi expire ma,ana zata k'are kuma ita wannan datar babu abinda bazaka iyayi da itaba kamar su: Facebook,whatsapp,Instergram,youtube,downloading,da dai sauransu to wannan shine k'aida ta k'arshe. *WASU ZASU CE DOLE SAI K'ARFE 12:00 ZAKA SIYA* *to zaka iya siyan ta ka yaushe amma dai abinda yakamata kasani shine zuwa 5:00 zatayi expire ko yaushe zaka iya siya to kada mu cikaku da surutu mufara aikin. *to da farko zaka je(dealer)ko(phone) ma,ana dai inda kake sa kati a wayarka kadanna. wannan code d'in👉 *312# seka danna gun kira bayan yadawo sai ka danna 1 saka k'ara turawa shikenan ka chanza tsari sai ka dawo free ka k'ara danna *312# saika shiga na 3 shikenan kawai kasiya zaka iya k'arawa ka siyo koma ta nawa ce da Ñ25 Ñ25 har zuwa iya ta yadda kake so kasiya ammadai kasiyi iya wadda kake ganin zaka iya cinyeta kafin tayi expire. Wannan shine k'arashen wannan bayani dafatan kowa ya gane idan akwai abinda baka ganeba zaka iyayimana comment da tambayarka mungode. kada ka manta kayimana suscribe a youtube channel namu sannan kadanna alamar k'ararrawa domin sanadda kai sababbun shirye shirye mu da zarar mu d'ora zaka iya yima na like a facebook page namu me suna khalipson tech.mungode zaka iya yin share na wannan posting d'in namu zuwa facebook , instagram,tweeter,dadai sauransu domin 'ya uwa su amfana. MUNGODE
Previous Post Next Post