cikakken bayani akan crypto currency lesson (3)

*YADDA AKE P2P DA EXCHANGE* Assalama alaikum 'yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a cikin wannan website d'in tamu me abarka kamar yadda mukayi bayani tun a farko cewa yau zamuyi bayani akan p2p da kuma yadda ake yin exchange to "'yan uwa muna godiya da yawan bibiyar wannan website dakukeyi sosai. shiyasa muma mukeyin iya bakin k'ok'arinmu wajen ganin cewa mun kawo muku darasi a wannan website to a gaskiya muna godiya sosai sosai musan manma masu yin share na posting d'in mu sannan kuma kada kumanta kuyi mana subscribe a youtube channel nama wanda kwanannan zamu fara yin bidiyo akan ta yanzu hakama abinda yasa bamu fara yiba shine muna d'an yin gyara-gyare ne da kuma setting yanda zakuji dad'in kallon bidiyo yin mu. to babbar gudun,mawarka a garemu shine idan kayi share na wannan rubutun domin k'ara mana k'arfin gwiwar cigabada kawo muku lesson akai akai sannan kuma 'yan uwa suma zasu amfana to kada mucika ku da surutu muje muyi abinda ya kawomu. *MA'ANAR P2P * to ma anar p2p shine{peer to peer} ma'ana in turama ka turamin ma'ana dai in turama coins ka turamin kud'i a account d'ina to wannan abu anayin shine akan tsarine especially ma a binance duk wanda zaiyi crypto currency yina da kyau ya bud'e binace zamu kawo muku darasi akan yadda ake bud'e binace sannan kuma zamu yi bidiyo a channel d'in mu. duk abubuwan da akeyi a crypto currency ana yinsa a binance wanda ita kasuwar binnace duk duniya babu sama da ita a harkar crypto currency domin komai anayi a binance kamar su:- swap,trading,staking,p2p,holding,da dai duk abubuwan da akeyi a harkar crypto currency koda yake bawannan ne yakawo mu ba itama zamuyi darasi guda akan ta da kuma bidiyon darasin *WASU ZA SUCE P2P BA'A SCAM* to gaskiya idan baka iya p2p ba zaka iya had'uwa da scammers shiyasa yakamata kafara tsayawa kakoya. da farko akwai abubuwan da ake duba wa kafin ayi p2p kafara zuwa ka duba mutanen da wannan machent d'in yayi kasuwanci dasu zakaga yanayin yadda sukayi kasuwanci dashi sannan kuma akwai % na gaskiyar shi da zaka gani duk dai balallaine ku ganeba se dai idan munyi bidiyo wanda zamu nuna,muku ku dai kawai ku tabbatar kunyi mana subscribe kun kadanna alamar k'ararrawa domin sanar daku da zarar mun d'ora bidiyo a sanar daku. p2p tanada dad'in aiki sannan kuma tama da sauk'i p2p dai atak'aice anayintane da machants sune wad'anda akeyin p2p dasu idan suka turama wallet address nasu sai kayi copy ka turamusu coins d'in da zaka siyar musu kai kuma akwai inda zaka danna shima wanda kuke p2p d'in zaiga bayanin payment d'in ka zai turama kud'i zuwa account d'in ka account d'in da akeyin p2p dasu kala-kala ne akwai na bank account,kuda bank,raven dadai sauransu duk zaka iyayin amfani dasu wajen yin p2p to wannan shine yadda akeyin p2p atak'aice. *YADDA AKE YIN EXCHANGE* shidai exchange anayin sane daka babban coin zuwa wani babban coin d'in ba,ayinsa da k'ananan coins anayi da manyan coins kamar su:- bitcoin,ethereum,bnb,doge,tron dadai sauran manyan coins.to idan kashiga wajen exchange a wallet d'in ka zakaga gyrate 2 akwai (sell) da (buy) to gun 👉sell saika za6o coin d'in kake so kasiya sai kuma gun buy kaza6i coin d'in da zaka bayar ka siyi wancan d'in . to idan ka duba bakaga coin d'in da zaka siya ko zaka siyar ba to wannan coin d'in k'ara mine babu shi acikin exchange na wallet d'in ka to akwai inda zaka rubuta adadin wanda zaka siyar sukuma zasu nuna maka adadin yadda zai koma a wancan coin d'in sannan zasu nuno ma fees ma,ana cajin da zasuyi na network shikenan kawai sai kadanna done ko ok shikenan kawai zasu canza maka shi zuwa wannan coin d'in. shima exchange zamuyi bidiyo akansa.*ALHAMDULILLAH*zamu tsaya anan idan akwai abinda baka ganeba to kayi mana comment da tambayarka. kada dai kamanta kayi mana share na wannan posting d'in domin 'yan uwa su amfana muma kuma mu amfana mu cigaba da kawo muku lesson akai-akai.*MUNGODE*
Previous Post Next Post