Crypto currency :wasu Kud'ine wad'anda suke k'ark'ashi K'irar blochchain ana amfani dasu ne a yanar gizo🌐kuma suna hawa da saukane ana siya a6oye idan sukayi tsada seka siyar, zasu iya sauka yau su hau gobe wa'yannan kud'in sune coins anfara Samar da Bitcoin shiyasa yafi kowane coin tsada anfara siyar da shine akan naira 250 yanzu haka yakai naira million 27 kuma yina k'aruwa yina sauka haryanzu to yanzu akwai coins da yawa akwai kuma airdrop zamuyi posting na menene airdrop, Idan kana neman k'arin bayani akan Bitcoin koyin to ka du ba cikin wannan website munyi posting na menene Bitcoin, coins ana ajiye su a wallet zamuyi posting na menene wallet dakuma yadda ake amfani da shi bayani akan crypto currency yina da yawa zamu dunga kawo mukusu chapter chapter wannan shine chapter 1 zamu dunga kawo mukusu chapter chapter harsai kowa yagane kucigaba da bibiyarmu domin sanin harkar crypto currency gargad'i😭🚷 👉kada kafara harkar crypto currency batare da ka samu ilimi da sani akansa ba domin zakayi asarane sosai idan kafara ba ilimi babu sanin yadda akeyi.idan ak'wai abinda baka ganeba ko kuma kana da tambaya to kayi comment da tambayarka zamu yima reply da amsar tambayarka, kadanna k'asa inda aka sa crypto currency.👇zakaga ragowar wasu posting d'in wanda mukayi abaya.MUNGODE DA ZIYARAR KHALIPSON TECH 🙏