*Ma,nar bitcoin shine coin na farko wanda aka fara k'irk'ira kuma har izuwa yanzu babu wani coin da yafishi tsada da daraja duk fad'owar da bitcoin zaiyi ba za a ta6a samun coin d'inda zai kaishi daraja da tsada ba kuma wannan bitcoin d'in nakmoto satoshi shine wanda ya k'irk'ire shi da farko ana rabashi ne da ga baya kuma a kafara biya da shi wato idan kayi wa wani website aiki haka sai a biya ka ko kuma idan kayi wata game dai haka da sauransu kamarsu *telegram facebook instagram da sauransu har yanzu ana rabawa a wasu website d'in da kuma idan kayi kallon bidiyo a na youtube a wani website d'in kamar su bittube, cointube, da telegram da games da dai sauran su.
*yanzu haka wannan bitcoin d'in guda d'aya yina kai wa naira milion 20 kuma haryanzu be daina k'aruwa da raguwa ba.
*kuma sannan wannan bitcoin d'in an fara siyar da shine akan kud'i naira d'ari biyu da hamsin Ñ250 amma yanzu har ya kai naira million ashirin 20 .
*Kuma wannan bitcoin d'in an k'irk'ireshi a shekarata 2009.
wannan shine tak'aitaccen bayanin bitcoin
MUNGODE DA ZIYARAR KHALIPSON TECH
zaka iya yin share na wannan posting d'in namu zuwa facebook instagram telegram da dai sauransu domim 'yan uwa su amfana.