GARIN GYARAN GIRA: Budurwa Ta Kusan Mutuwa Bayan Tiyatar Rage Lebenta Na kusa mutuwa bayan anyi min tiyatar rage lebban bakina ya sa bakina ya kumbura har ya ninka girman yadda yake. Cartier Bugatti, mai shekaru 22, daga Sama…
Kotu ta aike da Murja Kunya zuwa gidan yari Kotun shari'ar Muslunci da ke Filin Hoki a Kano ƙarƙashin mai Shari'a Abdullahi Halliru ta aike da Ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya zuwa gidan yari. Lauya Barrister L…
Magigayi Abdulwahab wanda kuka fi sani da Awarwya rasu ne ayau Litinin. Matashin jarumin dai ya rasu ne bayan yayi fama da rashin lafiya. Mujallar matashiya ta ruwaito cewa, Ɗan wasan Hausan ya rasu yayin da ake ci gaba da jima…
Gidan mutuwa (House of Death) Wannan gida da kuke gani a hoto ana kiran gidan da suna "House of Death", Ma'ana "Gidan Mutuwa", yana wani gari ne mai suna; "Amaigbo Umu-Anu" a cikin jihar Imo. …