VIDEO: Wata 'Yar Indidi Data Auri Kare

VEDIO:ANGO DA AMARYA Abin mamaki Wata kyakyawar budurwa yar kasar india mai Mangli Munda ta angonce wani kare An daura auren amarya Mangli da angon kare a wani kauyen dake kasar india Acewar su auren kare shi ne kadai hanyar da za a kawar da rashin sa'a.' sannan wannan bashi ne karon farko da wata ‘yar kauyen ta auri kare ba a kauyen.
a cewar mutanen kauyen Wannan al'ada ce da muka yi imani da ita sosai.' A al'adar kauyen, auren ba zai shafi rayuwar Mangli ba, kuma za ta kara aure daga baya ba tare da ta rabu da kare ba. ANGO kasha qamshi πŸ₯΄πŸ˜…
Ψ£Ψ­Ψ―Ψ« Ψ£Ω‚Ψ―Ω