MECECE WEB3 BLOCKCHAIN

(𝐖𝐄𝐁 3.0) 𝐁𝐥𝐨𝐜𝐤𝐜𝐡𝐚𝐢𝐧 •••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Assalam alaikum » yau banazo bane ince muku kuyi mining din pi network, nazo ne in fada muku cewa idan kana hada-hadar kudi kuma baka iya aiki da blockchain technology ba to ka tabbata bakada yanci akan kudinka koda kuwa nawa ne. 𝐀𝐤𝐰𝐚𝐢 𝐬𝐲𝐬𝐭𝐞𝐦 𝐠𝐮𝐝𝐚 𝐮𝐤𝐮 𝐝𝐚 𝐳𝐚𝐦𝐮 𝐝𝐮𝐛𝐚 𝐧𝐚𝐬𝐚𝐧 𝐚𝐦𝐬𝐚𝐫𝐦𝐮 𝐳𝐚𝐭𝐚 𝐟𝐢𝐭𝐚 𝐚𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧𝐬𝐮, 𝐬𝐮𝐧𝐞 𝐤𝐚𝐦𝐚𝐫 𝐡𝐚𝐤𝐚 : 1) 𝐁𝐚𝐧𝐤𝐢𝐧𝐠 𝐬𝐲𝐬𝐭𝐞𝐦 2) 𝐁𝐥𝐨𝐜𝐤𝐜𝐡𝐚𝐢𝐧 𝐭𝐞𝐜𝐧𝐨𝐥𝐨𝐠𝐲 3) 𝐃𝐢𝐠𝐢𝐭𝐚𝐥 𝐞𝐫𝐚 𝐖𝐞𝐛 3.0 Zamu tsunduma cikin tarihi daga kan yadda aka raba kakan ninmu da azurfofinsu da har akazo kan kudin takarda, daga nan abu ya girmama har aka kawo izuwa banki. 𝐓𝐚𝐤𝐚𝐢𝐭𝐚𝐜𝐜𝐞𝐧 𝐭𝐚𝐫𝐢𝐡𝐢𝐧 𝐲𝐚𝐝𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐲𝐚 𝐟𝐚𝐫𝐚 𝐠𝐮𝐝𝐚𝐧𝐚, 𝐳𝐚𝐦𝐚𝐧𝐢𝐧 𝐤𝐚𝐤𝐚𝐧𝐧𝐢 𝐭𝐮𝐧 𝐚 𝐤𝐚𝐫𝐧𝐢 𝐧𝐚 (6𝐂) ★ Duk diniya ta yadda da tarihin magabata daya gudana na (trade by barter) bani gishiri in baka manda, an rayu da wannan tsarin na tsawon karnika ana gudanar dashi lafiya lau, daga bisani al-umma suka fara yawa sai tsarin ya fara karyewa, sai aka samu basirar hake-haken nau'ikan ma'adanai kamarsu gold silver dainond DSS. An dauki tsawon lokachi shina ana gudanar da wannan tsari bani azurfa in baka gero, daganan gwamnati ta bijiro da sabon tsari saboda karbe tagulla da kuma azurfa tana bada sulalla, anyi gumu iya guma amma dai karshe saida aka kakabawa kakanninmu wannan sulla na karfe, duk da cewa wasu sulallan ma an narka bros copper da azurfa ne ansamar dasu dan suchi gaba da kallonsu a matsayin darajar da suke kallon azurfofinsu na baya. Wannan ya samo asali ne tun shekara 640 (B.C) kafin zuwan (Annabi isa A.S) tun lokacin suka fara samar da coin kudin kwandaloli, don lokacin ma an fara hada-hadar sa ne tsakanin mafarauta da suka samo wani abu a daji, saisu kawo a basu coin kafin abin ya girmama ya baza duniya, duk da kasancewar babu chi gaba a lokacin amma haka chi gaba ne, saboda : kasashen da suke da wannan nau'in element din da ake narkawa a samar da kudi vasu da yawa, hakan yaja aka samu scarsity har abin ya dore. A wancen lokacin ma yan kasuwa sunyi taurin kai sunki karba sa a matsayin kudi, kamar dai yanda crypto currancy yazo a yanzu, wasu sun zauna akan tsohon tsarinsu na bani gishiri in baka manda amma daga karshe guguwar ta turnike dasu duk sun talauche, wayayyun cikinsu kuma sun karba da wuri basuyi taurin kai ba kuma anchi gaba da damawa dasu a zamanin, wannan abin ya samo asali ne daga kasar sin duk da alokacin europia sun fisu wayewa nesa ba kusa ba. 𝐀𝐰𝐚𝐬𝐮 𝐲𝐚𝐧𝐤𝐮𝐧𝐚 ; an kashe dutse a matsayin kudi, wasu sunkashe furannin bishiya a matsayin kudi, wasu sun kashe (dodon kodi) amatsayin kudi, har aka kawo kan irinsu wuri ....Har lokacin da aka kafa (Mongol Empire) wata masarauta mai karfin gaske, suka tada yaki suka cin kasar chaina, suka shiga (central asia) sukachi tazkistan, westkistan, tothministan, sannan suka kara gangarawa (southern asia) sukachi pakistan, afganistan, suka koma (baltic) suka chi almenia, bosnia, lotbia, cocia, suka kara dannawa (middile east) sukaci iran, qatar bahrain, omen, kuwait, yamen, jordan, lebenon, suriya, iraq, suka dawo (north africa) suka chi egypt, libya, tunusia, algeria, sudan marocco, sannan suka leka (europe) suka wargaje kasasensu sannan suka dawo (greece) suka chi turkey, instanbul, sannan suka kafa babban birninsu a nan istanbul din a wannan lokacin. To daga wannan lokacin suka fito da siyasar kudi ta kwandalaye, bayan sun gama mamaye 50% zuwa 60% na duniya yana karkashin mulkin (mongol emfire) suka chi gaba da mamaye duniya da coin, har aka kawo zamanin da (Benetium) wani wani babban dillali mai shigar da kaya kasashen duniya dan kasar italy ya fara shigar da coins din kasar (uerope) amma duk da haka ueropawa basu yadda da abin sosai ba har saida yakai Karni na 8 B.C, daga karshe dai wani banki a kasar sweeden suka fara nazari akan wannan cions din, a hankali kasar italy suka karba yana yawo a hannun mutane da kuma yan kasuwa, daga karshe daular (AI) ta wargaje har greece suka samu yanchi sai suka yi kokarin kafa girkawa da coins anan ne coins din ya dinga circulating acikin al-umma. Daga nan aka daina maganar (trade by barter) duk da abin ya dauki lokachi kafin jamaa su yaddar dashi amma dai anyi nasara, don akwai sarkin daya dinga narka silver da gold yana mayar dashi kudi wa al-ummarsa shine sarki (libeeya iliade), amma irinsu chaina bross da copper kawai suka narka suka samar da nasu kuma jama'a suka yadda dashi a matsayin kudi, har dai takai sun fara baking dinsa da gold ma'ana yawan gold din daka hako kanada ikon narka karfe kayi kudi adadin yawan abin daka hako na gold. A haka dai kudin coins suka chi uerope, asia, north africa, latin, har baki daya duniya kowa ya dauka, zamani yana tafiya ana kara yawa mutane suna kara wayewa, sai akayi inventing kudin takarda. ★) 𝐏𝐚𝐩𝐞𝐫 𝐦𝐨𝐧𝐞𝐲 : wani babban bankin a kasar sweeden shine ya fara ayyana yadda zaa samar da kudin takarda, karkashin jagoranchin wani mutun mai suna (juon), bayan sun samar da kudin takarda sun fara yawo sai kuma masu amfani da kudin coin suka ce karyane basu yadda ba, duk da a wannan lokacin anyi amfani da (macury) wajen samar da wannan kudi na takadda amma suka ce basa so, ana kan wannan rigimar sai wani mutun (makapolo) dan kasar italy mai karfin jari ya bijiro, saiya fara hada-hadar kaya yana kaiwa chaina da paper currancy karshe dai chaina sukaga babu sarki sai (Allah) kawai suka daure mai gindi, a hankali suka fi kowa amfani da kudin takadda a duniya saboda sunga abinda ya faru daga kan trade by batter har zuwa kan coins, paper money dai yachi asia, da uerope da ocenian contries, a wancen lokacin yan kasuwa sunaji cewa sufa wayayyu ne kuma sune zasu iya kai kudin tadda har yakai wani mataki, shiyasa sukayi burus dashi karshe basu shiya ba ya mamaye duniya sunaji suna gani. Daga karshe america da canada suka dinga by forceing mutane da wannan kudi na takarda a (1793) akayi kitumur murar da zaai da (colonian master) har aka fito dashi ga da ga tukunnah aka fara fara kakabawa duniya shi (1821) bayan sun gama shiri da tazarar shekaru talatin zuwa arba'in kenan, duk da lokacin techlogy baichi duniya ba, amma sun samu code na juya kasashen duniya da wannan kudin na takarda. Ana haka saiga (credit card) wanda ta dalilnsa har suka samu nasar kirkirawa ko wace kasa kudinta tare da kuma fifita tasu dollers a hankali har takai tayiwa kudin sauran kasashe tazara mai nisa, bayan tattara duk wannan al-kaluman da suka yi tare dayin nasara a komai duk da haka sun gano akwai ragowar aiki menene wannan aiki daya rage musu shine (Digital World). Ita kanta duniyar ya zaai a dunkule ta waje daya, komai ya koma kirgen lambobi, ta zaai roobot yayi (taking over) akan komai kuma ya kasance mune rulers, tayaya zamuchi gaba da rike kanbunmu a matsayinmu na masu juya duniya, wace siyasa zamu kirkira yanzu ya zama na har kasashen da sukeda yanchi zamu iya juya tattalin arzikinsu a lokacin da muka so, amma duk wannan tambayar tana cikin (crypto currancy) karkashin jagorancin ilimin zamani na (Blockchain) 𝐂𝐫𝐲𝐩𝐭𝐨 𝐂𝐮𝐫𝐫𝐚𝐧𝐜𝐲 : kimanin karni daya daya gabata sunyi rubuce - rubuce kala da kala, akan yadda zasu samu damar dunkule duniya waje daya daga bisani suka cire formulers har suka samar da ilimin blockchain, wanda a karkashinsa suka fara gaji da crypto currancy sun samu duk wata amsa da suke nema kuma akai daga kan baba dattijo har zuwa kan tawagarsa, haka kuma sun bawa wasu dama sunyi kudi da harakar don cire shakku da kokonto acikin al-umma. 𝐁𝐚𝐧𝐤𝐢𝐧𝐠 𝐒𝐲𝐬𝐭𝐞𝐦 : su (J.P morgan) sun samar da wannan tsarin ne ga mutane don cimma wata manufa tasu, duk da kasancewar yar-jejeniya ce tsakainin gwamnatocin kasashe da wasu tsirarun mutane to amma ka sani akwai kwamacala kala- kala acikin tafiyar kuma ana same aka samar da system din a haka saboda idan an kawo gyara ka karba da wuri, amma wasu sun gaza fahimta kuma rashin bincike ne kawai misali: kaine kace baka yadda da crypto currancy ba, amma kuma ka yadda ana iya chanza crypto zuwa kudin takadda ko kuma kudin takadda zuwa crypto, kuma a fayyace zaka iya gane cewa wanda suka samar da wannan kudin harka yadda dashi sune dai suka samar da wannan wanda baka yadda dashi ba, anya kuwa baka yan bushe bushe. Shi wannan local system din da kake amfani dashi na banki yana dauke da kura kurai wanda nida kai zamu iya zayyanasu a zahiri, misali : Kafin banki su biya maka bukata sai sun bata maka lokaci, da farko dai idan kayi transfer sai bankinka sun duba sannan su bawa yan tsakiya su duba (gwamnati) su kuma su bawa bankinka sannan yazo account dinka, idan aka samu wata yar matsala wasu basa online ko asibiti zakaje transfer dinka zatayi hanging ne. Bama wannan ba akwai wasu matsaloli kamar haka : ✰𝐇𝐚𝐝𝐢𝐲𝐞 𝐤𝐚𝐭𝐢 𝐰𝐚𝐣𝐞𝐧 𝐜𝐢𝐫𝐚𝐫 𝐤𝐮𝐝𝐢, ✰𝐁𝐢𝐧 𝐝𝐨𝐠𝐨𝐧 𝐥𝐚𝐲𝐢, ✰𝐍𝐞𝐭𝐰𝐨𝐫𝐤 𝐟𝐚𝐢𝐥𝐮𝐫𝐞, ✰𝐊𝐚𝐫𝐚𝐧𝐜𝐢𝐧 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐚 𝐲𝐚𝐲𝐢𝐧 𝐜𝐢𝐫𝐞𝐰𝐚, ✰𝐊𝐚𝐲𝐲𝐚𝐝𝐞 𝐚𝐝𝐚𝐝𝐢𝐧 𝐰𝐢𝐭𝐡𝐝𝐫𝐞𝐰, ✰𝐑𝐚𝐬𝐡𝐢𝐧 𝐚𝐢𝐤𝐢 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐝𝐝𝐚𝐫𝐞, ✰𝐓𝐮𝐫𝐚𝐰𝐚 𝐬𝐮 𝐦𝐚𝐤𝐚𝐥𝐞, ✰𝐑𝐚𝐬𝐡𝐢𝐧 𝐬𝐢𝐫𝐫𝐢, ✰𝐒𝐚𝐭𝐚, 𝐃𝐬𝐬 IDAN kudinka suna asusun banki dai dai yake da suna hannun wasu tsirarun mutane daga cikin gwamnati kuma komai zai iya faruwa dasu, hassali ma bakada yanchi akansu duk da kudinka ne, bazaka taba gane hakan ba saika fara transection akan blockchain. 𝐁𝐥𝐨𝐜𝐤𝐜𝐡𝐚𝐢𝐧 𝐓𝐞𝐜𝐡𝐧𝐨𝐥𝐨𝐠𝐲 : Kuma Allah S.W.T ya hore musu sanin wannan ilimi ne saboda kawai shine zai iya tafiya da wannan zamanin, duk da suna da shiri na karkashin kasa akansa amma mu munsan suna nasu ne Allah yana tasa, kuma ta Allah itace gaskiya. 𝐘𝐚𝐝𝐝𝐚 𝐁𝐥𝐨𝐜𝐤𝐜𝐡𝐚𝐢𝐧 𝐲𝐚𝐤𝐞 𝐚𝐢𝐤𝐢 : cryptography, programming, data structure, smart contrack, nodes, decentralization, distrubution, tokenisation, immutability. Daga wannan matakin, saiya kirkiri : nodes > block > ledger > distrubution > transection > comfirmation > pow > result. Duka wannan suna faruwa ne a sekonni Blockchain ya kawo wa al-ummar duniya sauki 100 cikin 100 akan rayuwar kunchi da sukeyi a baya, ya basu yancin tura kudi cikin sirri ba tare da ka'ide wani adadi ba, sannan yana dauke da matakin tsaro mai matukar karfin da babu wani mahaluki daya isa yayi kutse a kansa, a blockchain babu kuskure in antura kawai antura babu mai dawo dasu ko wanene, kuma indai baa saka address dai dai ba tofa banan aka tura ba. Blockchain yana dauke da wasu abubuwan al-ajabi tamkar rauhanai sune wanda ake kira da (nodes) a blockhain babu yan tsayi kaya kamar tsarin banki, sannan babu komawa baya yayin gudanarwa, blockchain shine juyin juya halin da zai iya tafiyar da kasuwancin wannan zamani cikin sauki ba tare da mutane sunsha wahala ba, amma da yawan mutane basu gane wannan ba. Blockchain shine kawai tsarin dazai baka damar da zakai transection na sama da million dubu (1000m) a kasa da mintuna 5/m amma baifi a caheje ka N50 ba, sabanin banki wanda inda sai an gama raina maka hankali kuma babu biyan bukata, a blockchain ko wane dan adam yanada yanchi akan kudi sabanin a bankuna. Blockchain baya bukatar duk wannan yayin fara hada hada acikinsa : 𝐁𝐨𝐲𝐚𝐲𝐲𝐞𝐧 𝐬𝐢𝐫𝐫𝐢, 𝐀𝐥𝐚𝐤𝐚𝐧𝐭𝐮𝐰𝐚 𝐝𝐚 𝐢𝐲𝐚𝐲𝐞, 𝐑𝐮𝐛𝐮𝐜𝐞 𝐫𝐮𝐛𝐮𝐜𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐭𝐚𝐤𝐚𝐫𝐝𝐚, 𝐊𝐢𝐫𝐤𝐢𝐫𝐚𝐫 𝐦𝐚𝐭𝐬𝐚𝐥𝐚 𝐦𝐚𝐫𝐚𝐫 𝐤𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐝𝐨, 𝐊𝐰𝐚𝐬𝐡𝐞 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐛𝐚𝐛𝐮 𝐝𝐚𝐥𝐢𝐥𝐢, 𝐃𝐒𝐒 Sannan idan kudinka suna kan blockchain indai kasan hannunka saidai suyita karuwa, amma idan suna banki sai dai suyita raguwa, Blockchain waje ne da idan ka ajjiye sirrinka duk duniya babu mai ikon shiga wajen sai kai kadai, sannan babu mai irin wannan bayanan saikai kadai, saboda itama server din batasan mai tabaka ka, kuma bazatai kuskuren bawa wani irin naka ba, blockchain technology tsantsar ikon Allah ne yake sarrashi. 𝐂𝐫𝐲𝐩𝐭𝐨 𝐂𝐮𝐫𝐫𝐚𝐧𝐜𝐲 : daga cikin guguwar da blockchain ya kwaso ya taho da ita akwai wannan tsarin na crypto currancy, kuma ko baka so zuwa yayi ya chanza tabargazar da bankuna suke tafkawa mutane, crypto project sunzo ne su chanza kudin takarda zuwa na lantarki, kamar yadda aka daina (trade by batter) da coins a baya, wannan guguwar tafi karfin local tunanin duk wanda baya bibiyar siyasar kudi ta duniya, idan ka dauki baba dattijo da tawargarsa akan shirme ne, to zamu iya cewa kana da hujja, amma fa a wannan matakin na WEB 3.0 bakada wani kwakwaran dalili da zaka iya fakewa dashi, inka kuskura aka maka nisa da taku daya sai kayi shekara goma baka zo wajen ba. 𝐀𝐥𝐟𝐚𝐧𝐮𝐧 𝐜𝐫𝐲𝐩𝐭𝐨 𝐜𝐮𝐫𝐫𝐚𝐧𝐜𝐲 P2P, staking, holding, transection, trading, mining, payment, alaji kada ka yaudari kanka tun anan wajen kasan an tabo alamuran yau da kullun da suke gudana a kasuwanchi. (𝐖𝐄𝐁 3.0) 𝐃𝐢𝐠𝐢𝐭𝐚𝐥 𝐞𝐫𝐚 : bayan samun nasarar mayar da abubuwa dayawa lambobi, yanzu anzo gabar da zaa mayar da kudin kashewa shima ya zama labobi tayaya kenan ta hanyar amfani da blockchain technology karkashin crypto currancy, duk kasancewar akwai crypto currancy da yawa da aka kirkira a baya don gwaji da sharar hanya ga wannan web 3.0 da akeson a shiga, an kara samar da wasu yan tsiraru da zasu tafi dashi wannan tsari na digital da ake fuskanta, kuma anyi musu gini wanda nan da shekaru aru aru basa bukatar gyara, babban abin mamaki kuma kyauta ake rabasu a yanzu. 😂 𝐊𝐚𝐝𝐚𝐧 𝐝𝐚𝐠𝐚 𝐧𝐚𝐬𝐚𝐫𝐨𝐫𝐢𝐧 𝐝𝐚 𝐳𝐚𝐚 𝐜𝐢𝐦𝐦𝐚 𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐚𝐧𝐬𝐡𝐢𝐠𝐚 𝐝𝐢𝐠𝐢𝐭𝐚𝐥 𝐞𝐫𝐚 : ★) NFT ★) Metaverce ★) Dao ★) Smart contrack ★) pi network project etc (Source) : kasani wanda suka samar da wannan abin manyan masu kudi ne na duniya, wanda yau suka cire hannunsu akan wasu lamura sai tattalin arzikin duniya ya jijjiga, haka kuma sunyi lissafin idan ya cimma gachi zai karawa GDP din duniya (4 trillion thausend USA dollers) sannan sun shirya gagarimin talauchi ga wanda basu ansheshi ba, kuma suna bibiya da kudinsu da karfinsu da lokacinsu don ganin sun cimma muradinsu akan hakan. Saidai kuma wanda sukazo a zamanin wasu sun yadda da hakan wasu kuma sunyi taurin kai sunki yadda saboda toshewar basira, duk dai dai dama basai lallai kowa ya yadda ba, amma babban abin dubawa shine shi revelution na kudi babu ubanda yake iya dakatar dashi idan yazo. Idan kanaji a ranka cewa crypto currancy zuwa yayi ya tafi to sunanka sorry, kuma inada yakinin indai zakaci gaba da rayuwa saika tsunduma ciki lakacin kuma lokaci ya kure maka. Shi kuma banking system din da kake takama dashi, bayan blockchain ya gama dashi saidai su dawo adanawa mutane (pass press) login details da sauransu : kamar yadda tsarin (next of kin) yeke, sabanin haka kuma zaa shafe tarihinsu gaba daya kamar yadda aka shafe na trade by batter, yanda duniya ta karbi tsarin banki akan lalura haka dole zata karbi crypto currancy akan lalura, kawai wasu gyare gyare zaai masa kuma ana kanyi yanzu haka kafin a tsunduma zuwa WEB 3.0 𝐌𝐚𝐠𝐚𝐧𝐚𝐫 𝐏𝐚𝐩𝐞𝐫 𝐂𝐮𝐫𝐫𝐚𝐧𝐲 Nan da shekara goma sun bata bat a duniya, dole ka bude wallet don karinka amsar payment da QR code, ko (wallet address) wannnan a rubuce take. Babu ruwanka da maganar : 𝐑𝐚𝐬𝐡𝐢𝐧 𝐜𝐡𝐚𝐧𝐣𝐢, 𝐤𝐨 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐭𝐚 𝐭𝐬𝐮𝐟𝐚, 𝐤𝐨 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐭𝐚 𝐲𝐚𝐠𝐞, 𝐤𝐨 𝐧𝐚 𝐛𝐚𝐤𝐚 𝐚𝐚 𝐛𝐚𝐤𝐚 𝐛𝐚𝐧𝐢 𝐛𝐚, 𝐤𝐨 𝐝𝐚𝐮𝐤𝐚𝐫 𝐜𝐮𝐭𝐚 𝐝𝐚𝐠𝐚 𝐭𝐚𝐤𝐚𝐫𝐝𝐚𝐫 𝐤𝐮𝐝𝐢𝐧, 𝐤𝐨 𝐬𝐚𝐭𝐚 𝐝𝐚 𝐬𝐚𝐧𝐞 𝐝𝐚 𝐲𝐚𝐧𝐤𝐚𝐧 𝐚𝐥𝐣𝐢𝐡𝐮, 𝐤𝐨 𝐬𝐮𝐲𝐢 𝐦𝐚𝐤𝐚 𝐲𝐚𝐰𝐚 𝐰𝐚𝐣𝐞𝐧 𝐝𝐚𝐮𝐤𝐚. 𝐃𝐒𝐒 𝐂𝐨𝐧𝐜𝐥𝐮𝐭𝐢𝐨𝐧 : abunda ya rage maka yanzu shine ka dinga bibiyar masu ilimin blockchain kana koyar wasu abubuwa tun suna koyawa a kyauta kafin ta kwabe maka. Crypto currancy zai mamaye harakokin kudin duniya kamar yadda internet ta mamaye Dafatan Kowa YaGane
Previous Post Next Post