*YADDA ZAKA BUD'E CHANNEL A YOUTUBE*
Assalama alaikum 'yan uwa barkanmu da sake saduwa daku acikin wannan side d'in me abarka.*kamar yadda kuka gani tun a sama cewa yau zamuyi bayani cikakke akan yadda zaka bud'e youtube channel sannan harka fara samun dashi to a gaskiya ana samun kud'i sosai a youtube zakuga yanzu kowa sai kaga yana bud'e channel kamar 'yan film zakaga summa dena yin bidiyon saidai surink'ayin (episode ) sakamakon kud'in da ake samu a youtube yanzu da ace zaka shiga cikin wannan side d'in kayi search na bakori tv to zakaga mak'udan kud'in da suke samu a wannan channel d'in to a gaskiya ana samun kud'i sosai a youtube.
*MU
FARA DARASIN*
da farko idan kana so ka bud'e channel dolene sai kana da {Gmail account} shi gmail account shine kamar musali ace :-
{musasani20@gmail.com} to kamar haka gmail account yake.
*YADDA AKE BUD'E GMAIL ACCOUNT*
to dafarko idan zaka bud'e gmail account ba,a buk'atar komai kawai indai kana da lambar waya shikenan kawai zaka iya bud'e gmail account to yadda ake bud'e gmail account zaka shiga cikin chrome ko opera ta wayarka ko kuma ka shiga setting na wayarka zakaga inda aka rubuta {account} zakaga ire-iren account kamar su
WhatsApp,indan kanayi da dai sauransu to saika shiga na {Google} idan yagama searching ya bud'e sai ka danna inda aka rubuta {create} in a setting nai zai nuna maka za6i biyu to sai ka za6i d'aya {my self} bayan ya wuce zai nuna maka wad'annan:-
{FIRST NAME} sai ka rubuta sunan ka aciki sai kuma
{SURNAME} saika rubuta sunan babanka sai kuma
{GENDER} saika za6i idan kai namiji saika za6i πmale idan kuma macece saiki za6i πfemale sai kuma
{date of bath} saika shiga ka za6a sai ka dannaπ [nest] bayan ya wuce zai nuna maka haka misali:- [................. @gmail.com]
suna nufin ka rubuta suna inda basu cikeba. to idan kaga koren rubuta a'kasa misali an sa kamar haka:-
π mussani32@gmail.com to kawai sai ka da6ashi idan kuma basu nuno makaba kaga kenan dole saika za6a to idan musalu sunanka πusman sunan babankaπ umar to saika rubuta haka musali [usmumar55] kukuma dai wani haka ka had'ashi da ragowar yazama wannan shine a farko sannan sai wannan [@gmail.com]shikuma a k'arshe bayan kacike sai ka danna [nest] idan sunkar6a shikenan idan kuma basu kar6aba sai ka canza wani kamar haka musali :-
[umarusma] saika k'ara turawa kawai in dai sun kar6a shikenan to kawai zai nuna maka kaza6i password to sai kayi mixed misali kamar
[Radeem@062#] yadai zamana cewa kayi mixed kukuma ka rubuta da k'ananan bak'ak'e kada dai suwu guda takwas bayan ka saita password sai number saika rubuta numbarka bayan karubuta number zasu turomaka code wanda zakasa idan suka toro ma saika rubuta ka tura musu idanma ta setting ne basaika rubuta code d'in ba kawai yina shigowa idan layin na kan wayarka to kawai zai wuce kawai ragowardukabubuwan da zasu nunomaka kawai saika danna accept shikenan ka bud'e gmail account daganan kawai zaka iya bud'e channel. *YADDA AKE BUD'E CHANNEL* to 'yan uwa bud'e channel bashi da wahala kuma sannan kyautane basai ka biya ko biyar ba.to idan zaka bud'e channel bayan kashiga youtube saika shiga sama ida zakaga kamar hotan kai haka gabada kurin yin searching dai zakaga inda aka rabuta [create channel] saika ta6a gurin daka ta6a zai nuno maka sunan dake kan gmail d'in ka a matsayin sunan channel d'in ka to kawai saika canza kaza6i sunan da zaka samata shikenan saika za6i hotan da zaka samata sai kuma kayi rubutu akan abin da channel d'in ka zata rink'ayi a [DESCRIPTION] zaka rubuta kawai sai ka danna create shikenan ka bud'e channel. *YADDA ZAKA FARA SAMUN KUD'I A CHANNEL D'IN KA* zaka fara d'ora bidiyoyinka akai karink'a d'ora bidiyoyi masu janhankali wanda zaka samu subscribers to idan subscribers d'in ka suka kai dubu d'aya [1000] dakuma views masu yawa to youtube zasu fara d'ora tallace-tallace akan bidiyoyinka sannan kuma zasu rink'a biyanka duk wata ya danganta da subscribers d'in ka dakuma views d'in ka . Kuma suna biya ta gmail ne to sai kaje cikin gmail d'in ka ka saita [payment method] ma,anadai ka saitashi da A.T.M card na bankin ka amma iya master card ne da visa zaka iya saitawa da gmail d'in ba,a saitawa da verve shikenan kawai duk wata zasu rink'a turomaka kud'in da kasamu ta wannan bankin naka to ba iya wannan hanyar kawai ake samun kud'i a channel ba akwai tallace-tallace haka da wani kamfani zai iya kawo maka kokuma kayiwa wani tallar channel d'in sa ya biyaka. To a darasin mu nagaba zamuyi bayanin hanyoyi da zaka samu subscribers cikin sauk'i. Idan kana da tambaya zaka iya ajiye mana ita a gurin comment.zaka iyayin share domin 'yan uwa su amfana.mungode